08/09/2026
SULFCLEAN – Sulfamonomethoxine Injection
SULFCLEAN maganin antibiotic ne mai ɗauke da Sulfamonomethoxine, wanda ake amfani da shi wajen taimakawa wajen magance wasu cututtukan da ƙwayoyin bacteria ke haddasawa a dabbobi.
Ana iya amfani da Sulfamonomethoxine wajen wasu infections kamar: • Wasu cututtukan numfashi
• Wasu bacterial infections na hanji
• Wasu cututtukan da ke da alaƙa da coccidiosis, gwargwadon nau'in dabba da yanayin cutar.
Muhimmi: Amfani da maganin ya kamata ya kasance bisa gano cuta da kuma shawarar ƙwararren likitan dabbobi/Animal Health Professional. Ba duk gudawa, tari ko rashin lafiya ne antibiotic yake magancewa ba.
AIMS Livestock And Poultry Care
Muna kawo muku bayanai masu amfani kan lafiyar dabbobi, magunguna da kula da kiwon lafiya.